Kannywood

Toffa Kalli Wasu Zafafan Hotunan Jaruma Aisha Humaira Yanzu Da Sukai Matukar Gir’giza j…

Yanzu’ Yanzu Jaruma Aisha Humaira Tasaki Wasu Zafafan Hotunan Wanda Sukai Matukar Burge Jama’a Sosai da Masoyan Ta.

Wannan Hotuna Ne Data Dauke Su a Lokacin Daukar Wani Babban Film Na Hausa da Akai Wannan Film Mai Suna Dan Jarida Tabbas Film Ne Dayayi Matukar Kyau Sosai.

Domin Kuwa Tun Kafin A Fara Sakin Wannan Film din Jama’a Sunji Matukar Dadin Sa Wato Tun a Talla.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan` Sakin Wannan Zafafan Hotunan Jaruma Aisha Humaira Datayi.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na` Avonoren.Com.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button