Kannywood

Mutuwar Auren` Sani Danja da Mansura Isa Sunyi Matukar Nadama Domin Kuwa Yanzu….

Allah Sarki` Tabbas Rabuwar Aure Ta Tabbata Babu Dadi Matuka Saboda Tun Lokacin da Auren Sani Danja Ya Mutu da Mansura Isa Kowa Yayi Nadama.

Tabbas Mutuwar Aure Babu Dadi` Yanzu Haka Dai Sani Danja Har Yanzu Yana Matukar Kaunar Mansura Isa Haka Zalika Ita’ma Mansura Isa Tana Matukar Kaunar Sa Sosai.

Domin Kuwa Yanzu Haka dai Aure Tsakanin Sani Danja da Mansura Isa Ya Mutu Babu Shi Har Aba’da Wato dai Sun Rabu Kuma Har’ Yanzu Suna Son Junan Su Sannan Ga Tarun Yaran da Allah Yabasu.

Allah Sarki Domin Jin Cikakken Wannan Rahoto Ku Kalli Videon Dake Cikin Wannan Labari.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na“ Avonoren.Com.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button