Kannywood

Masha Allah` Auren Jaruma Maryam Booth Biki Buduri Kalli Video….

Toffa Wata Sabuwa Yanzu Jarumar Kannywood Wadda Kukafi Sani’da Maryam Booth Ta Bayyana Wani Hoton Ta Tareda Wani Saurayi Wanda Ake Tuna’nin Shine Mijin Dazata Aura.

Yanzu Mukai Karo’da Wani Hoton Jarumar Kannywood Maryam Booth Tareda Wani Saurayi Wanda Ta Wallafa Hoton Sa Inda Ta Bayyana Shi a Matsayin Mijin dazata Aura.

Masha Allah Ta Tabbata Komai Lokaci Ne Yanzu Mukai Karoda Hoton Jarumar Kennywood Wato Maryam Booth Inda Ta Wallafa Hoton Mijin dazata Aura Wato dai Saurayin ta.

Jama’a Dadama Sunyi Mata Fatan Alkairi Inda Suke addu’a Allah Yakai Su Lolaci a Sha Shagalin Bikin Su.

ALLAH YA KAI’MU LOKACIN BIKIN KU?

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu akan` Sairayin da Jarumar Kennywood Maryam booth ta Bayyana Wa Duniya.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Wannan Gida Mai Albar’ka Na Avonoren.Com.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button