Kannywood

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun’ Yanzu Mutuwar Kakar Momee Gombe a…

Innalillahi Wainna Ilaihi rajiun’ Kulli Nafsin Za’ikatul Maut Dukan Mutun Mai Rai Mamaci Ne Tabbas Mutuwar Kakar Momee Gombe Tayi Matukar Gir’giza Alumma Sosai.

Allah Sarki Anyiwa Momee Gombe Babban Rashi Na Kaka Wato dai Allah Ya Karbi Rayuwar Kakar ta Inda Wannan Lamari Dai Yanzu Haka Mun Samu Labarin Ne a Wani Gidan Jarida Dake Youtube Channel` Mai Suna Komai da Ruwanka.

Muna Rokon Allah Uban’giji Subhanahu Wata Ala Yajikan Kakar Momee Gombe da Rahama Kuma Allah Yasa Aljanna Ce Makomar Ta.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Rashi da akai Wa Jaruma Momee Gombe.

Muna Godiya Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na“ Avonoren.Com.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button