World News

Yanzu Yanzu` An Samu Nasarar Kashe Wani Babban Dan Ta’adda A….

Masha Allah An Kashe Wani Babban Dan Ta’addan Boko Haram Yanzu Wanda Ya Jima Yana Kashe Alumma Toffa Yanzu Mukai Karo’da Wannan Rahoto.

Tabbas An Samu Nasarar Kashe Wani Babban Dan Ta’addan Boko Wanda Ake Tuna’nin Yana Daya Daga Cikin Na Hannun Daman Bello Turji Wato Babban Yaron Sa.

Yanzu Mukai Karo’da Wannan Rahoto Akan Mutuwar Wannan Babban Dan Ta’addan Inda Wannan Mutuwar Tayiwa Alumma Dadi Matuka Sosai.

WANNAN SHINE WANDA AKA KASHE SA BABBAN DAB BINDIGA` SAI DAI MUCE ALHAMDULILLAH....

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Kashe Wani Babban Dan Ta’addan Boko Haram Masha Allah Allah Yakawo Manah Karshen Su.

Mun Gode Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku A Wannan Gida Mai Tarun Albarka Na` Avonoren.Com.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button