Music

Ado Gwanja – Chass ( Original Music) Lyrics 2022

Ado Gwanja Yasaki Sabuwar Wakar`Sa Mai Suna Chass Toffa Yanzu Haka Muna Tafeda Wannan Waka Kuma Zakuji Matukar Dadin Ta Sosai.

Wakar Ado Gwanja Ta Chass Tabbas Tayi Matukar Gir’giza Mawakan Nigeria Sakamakon Dadin Datayi Sosai da Sosai Wakar Chass.

Bayan Sakin Wakar Ado Gwanja Ta Warr Yanzu Kuma Yasaki Wata Sabuwa Mai Suna Chass Tabbas Wannan Waka Tayi Matukar Dadin Gaske.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Sabuwar Wakar Ado Gwanja Ta Chass.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Na Musamman Gidan Labarai Na“ Avonoren.Com.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button