Kannywood

Toffa` Zazzafan Bidiyon Zuwa’ga Rahama Sadau Yanzu….

Toffa Wata Sabuwa Yanzu Mukai Karo’da Wasu Kalamai da Akai Wa Jaruma Rahama Sadau Akan Wasu Abu’buwa data Keyi Wanda Basu Dace’ba.

Sannan Aka Bata Wani Misali Akan Tayi Koyi’da Jaruma Hadiza Gagon Ta Daina Wasu Abu’buwa data Keyi Wanda Basu Dace’ba Ba Suke Kama’da Dabi`un Turawa.

Babu Shakka Abun’da Jaruma Rahama Sadau Take’yi Gabaki Daya Bai’ Kamata Ba Kuma Ba Dai’dai Bane Sannan Dadin dadawa Ba Al’adar Malam Bahaushe Bace.

Don Haka Muna Masu Baiwa Jaruma Rahama Sadau Shawara Akan Ta San Abun’ da Take’yi Kuma Ta Gyara Goben Ta Domin Ta Tai’maki Rayuwar Ta.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Abunda Jaruma Rahama Sadau Tayi Wanda Bai’ Kama’ta Ba.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na“ Avonoren.Com.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button