World News

Allah Sarki` Bayan Yankewa Fatima Kafa Yanzu Wani Saurayi Y….

Allah Sarki Saurayin daya’je Neman Auren Fatima Wadda Aka Yanke Mata’ Kafa Sana’din Wani Saurayi Yana Wasa’da Motar Sa Yabi Ta Kan Kafar’ta.

Yanzu Mukai Karo’da Labarin Cewa An Samu Wani Saurayi Wanda Yayi Tattaki Tun Daga Zariya Har Izuwa Gidan Su Fatima Kuma Ya Duba’ Ta Daga Bisani Yace Yaji Ya Gani Zai Auri Fatima In’dai Tana Sonsa.

Toffa Wata Sabuwa Yanzu Mukai Karo’da Wannan Labari Sai dai Bamuji Ta Bakin Fatiman Ba Shin Zata Amince Ta Aure Sa Ko Kuma Aa Domin Sanin Rahoton Gaskiya Akan Wannan Lamari Ku Danna Kan Bidiyon Dake Kasa Domin Jin Labarin Gaskiya.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Abunda Ya Faru da Fatima.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na“ Avonoren.Com.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button