Labaran Hausa

Masha Allah` Wata Budurwa Mai Shekaru 18 Ta Rubuta Alqur’ani Mai Girma Yanzu….

Masha Allah Bidiyon Wata Budurwa Mai Shekaru 18 data Rubuta Alqur’ani Mai Girma Yanzu Tabbas Wannan Yarinya Tayi Matukar Baiwa Alumma Mamaki Matuka.

An Samu Wata Budurwa Mai Suna Yusra Data Rubuta Alqur’ani Mai Girma Alhamdulillah Babu Shakka Wannan Budurwa Tayi Matukar Burge Alumma Sosai da Sosai Saboda Abun’ Dai Zamu Iya Cewa Yayi Matukar Baiwa Jama’a Mamaki Sosai Da Sosai.

Wannan Yarinya dai Ta Bayyana Cewa Tayi’ Saukar Alqur’ani Mai Girma Sau Hudu Kafin Ta Fara Rubuta Sa Kuma Yanzu Haka Dai Cikin Nasarar da Allah Yabata da Baiwa Ta Kan Mala Wannan Rubutu Na Alqur’ani Mai Girma.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Yarin ya Data Rubuta Alqur’ani Mai Girma Alhamdulillah Muna Masu Taya’ta Murna Sosai.

Muna Godiya Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na“ Avonoren.Com.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button