Kannywood

DaDumiDuminSa: Auren Jarumar Kannywood Hadiza Gabon Yanzu….

Toffa` Batun Auren Jarumar Kannywood Wadda Kukafi Sani’da Hadiza Gagon Shin Mene Gaskiya Akai da Gaske Auren Zatayi Ko Kuma Aa.

Yanzu Mukai Karo’da Labarin Cewa Jaruma Hadiza Gagon Zatayi Aure Inda Aka Fara Yada Wasu Hotunan Ta Tareda Wani Saurayi Shin Da Gaske Ne Haka Ne Auren Zatayi Ko Ba Haka Maganar Take Ba` Domin Jin Gaskiyar Lamarin Ku BiyoMu a Cikin Wannan Rahoton.

Tabbas Wannan Labari Yafara Cika Kafa’fan Sada Zumunta Inda Alumma Dadama Sun Gasgata Maganar Auren Jarumar Hadiza Gagon.

Amma Kuma Bayan Mun Bibiyi Wannan Lamari Sai Mukaga Labarin Ba Haka Yake Ba Sannan Kuma Mun Gano Cewa Jaruma Hadiza Gagon Wannan Saurayi da Ake Yada’ Hotun Su Ana Cewa Shine Mijin Dazata Aura Toh Wannan Ba Haka Bane Dan Uwan Ta Ne a Jikin Hoton Wanda Suka Dauki Hotun Tare.

Mun Gode Da Kasan’Cewa da’mu a Wannan Gida Mai Albarka Domin Jin Gaskiya Akan Wannan Lamari Na Auren Jaruma Hadiza Gagon.

AVONOREN.COM`

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button