Yanzu Yanzu` Auren Hamisu Breaker Biki Buduri Kalli Videon Shagalin….

Auren Mawaki Hamisu Breaker` Shin Mene Gaskiya Akan Wannan Lamari Na Batun Auren Nasa Shin Za’ayi Auren Nasa Ne Kamar Yadda Muka Samu Wannan Labarin Ko Aa.
Yanzu Mukai Karo’da Wani Labari Inda Ake Yada’ Labarin Cewa Mawaki Hamisu Breaker Zai’yi Aure Sai dai Bayan Bibiyar Wannan Lamari Yanzu Haka Mun Gano Gaskiya Akai.
A Cikin Yan Kwanakin Nan Ne Ake ta Yada’ Labarin Cewa Mawaki Hamisu Breaker Zai Kara Aure Sai dai Bayan Mun Bibiyi Lamarin Sai’Muka Ga Ashe Wannan Labarin Ba Haka Yake`ba.
Tabbas Maganar Auren Mawaki Hamisu Breaker Ba Gaskiya Bace Ba Sai Dai Har Yanzu Yana Neman Aure a Unguwar Su Saboda Ya Bayyana Wa Duniya Cewa An Kusa Zuwa A Sha Shagalin Bikin Sa.
- WANNAN` HOTON NA HAMISU BREAKER – HADASA AKAI KARYA NE! ?

Toh Mudai Akan Wannan Lamari` Babu Abunda Zamu’Ce Sama’da Muyi Masa Fatan Al’kairi Kuma Allah Ya’kai Mu Lokacin Bikin Mawaki Hamisu Breaker Muzo Musha Biki.
Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Na Gaskiya Akan Wannan Lamari Na Kara Auren Mawaki Hamisu Breaker.
Mun Gode Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman. Avonoren.Com.