Labaran Hausa

Qalu Innalillahi` Iyaye Kuyi Hattara Kalli Bidiyon Yadda Wasu Dalibai Ke Rungumar Juna a Cikin Aji….

Toffa` Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun Iya’ye Kuyi Hattara Yanzu Abunda Yara Suke A Makaran’ta Abun’ Yazama Sai Addu’a Kuma Yaran Hausawa.

Toffa Wata Sabuwa` Yanzu Mukai Karo’da Wani Bidiyo Na Wasu Yara Dalibai Guda Biyu Suna Ta Rungumar Juna Su a Cikin Aji Wato Dakin Karatu Babu Kunya.

Tabbas Wannan Bidiyo Yajawo CeCe Kuce Sosai a Kafa’fan Sada Zumunta Inda Wasu Suke Fadin Cewa Laifin Iyaye Ne Wasu Kuma Suke Fadin Cewa Laifin Malamai Ne Shin Anan Laifin Wane Kuwa? Mu dai Zamu Ce Kowa Yana da Laifi Saboda Malamai Suna Bada Tarbiya Haka Zalika Suma Iyaye Suna Bayar da Tarbiya.

Amma Kuma Zamu’so Muji Ra’ayin Ku Masu Sauraron Mu Ta Hanyar Yimana Comment A Kasan Wannan Rahoton“ Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari.

Muna Miko Godiya Ta Musamman Zuwa Gare’ku Masoyan Wannan Gida Mai Albarka Gidan Labarai Na` Avonoren.Com.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button