Safara’u Ta Bayyanawa Duniya Yadda Akai Bidiyon Tsaraicin Ta Yafita…..

Toffa Jaruma Safara’u Kwanacasain Ta Bayyana Wa Duniya Yadda Akai Bidiyon Ta Na Banza Ya Fita Cikin Harshen Hausa Yanzu.
Sananniyar Matashiyar mawakiyar nan a arewacin Najeriya, Safeeya Yusuf, wadda aka fi sani da Safara’u, ta bayyana yadda wani bidiyon tsiraicinta ya karade duniya.
A watannin baya ne bidiyon tsiraicin Safara’u, mai fitowa a shirin Kwana Casa’in da Arewa24 ke shiryawa, ya fita duniya.
Bayan fitar bidiyon, masu shirya fim din sun dakatar da ita daga shirin lamarin da ya sa ta tsunduma cikin harkokin wakoki.
Sai dai wakokin nata suna tayar da kura inda ake ganin suna bata tarbiyya, ko da yake ta ce tana fadakar da jama’a ne.
A wata tattaunawa ta musamman da tayi da Edunoz, Safara’u ta bayyana yadda aka yi bidiyon ya fita a duniya da kuma wadanda take zargi da fitar da shi.
Matashiyar ta ce ta shiga mawuyacin hali bayan faruwar lamarin inda ta kai har wata uku ba ta fita ko waje ba, har ma ta kai ana jifan ta da duwatsu idan ta zo wucewa ta wani wuri.
Muna Matukar Godiya Zuwa Gare’ku Godiya Mai Tarun Yawan Gaske Masoya Kuci Gaba’da Kasan’Cewa da’mu a Wannan Gida Mai Albarka Na” Avonoren.Com.