Labaran Hausa

Hukumar Yan Sanda Sun Kama Saurayi Mai Shekaru 22 Yayiwa Yarinya Yar Shekara 3 Fyade Yanzu….

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun Wani Matashi Yayiwa Wata Yarinya Yar Kara’ma Mai Shekaru Uku` Fyade Toffa Babbar Magana Yanzu Mukai Karo’da Wannan Labari.

Wani Saurayi Mai Know manin Shekaru 22 Yayiwa Wata Karamar Yarin Ya Yar Shekara 3 Fyade Subhanallah Wannan Masifa Ta’kai Ace Innalillahi.

Babu Shakka Wannan Rahoto Yayi Matukar Gir’giza Alumma Domin Kuwa Yarinyar Tayi Kan` Kanta Dayawa Saboda Tsabar Son Zuciya Ace Saurayi Gardi Mai Kimanin Shekaru 22 Yayiwa Yarinya Yar Shekara 3 Fyade Innalillahi.

Yanzu Haka Muna Tafeda Wannan Bidiyo Na Wannan Saurayi Yadda Zamu’sa Muku Shi Domin Kuji Cikakken Bayani Daga Bakin Wannan Saurayi.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Yadda Wani Saurayi Yayiwa Yarinya Yar Shekara 3 Fyade Allah Ya Tsare Mu Daga Sharrin Zuciya.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na` Avonoren.Com.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button