Labaran Hausa
Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun` Anyi Babban Rashi A Masana’antar Kannywood Yanzu….

Innalillahi Wainna Ilaihi rajiun` Kulli Nafsin Za’ikatul Maut Dukan Mutun Mai Mamaci Ne Yanzu Mukai Karo’da Wani Labarin Mutuwa da akai a Masana’antar Kannywood.
Qalu Innalillahi Allah Yayiwa Mahaifin Jarumin Kannywood Rasuwa Wato Adamu Fasaha Mutuwa Mai Yankan Kauna Tabbas Wannan Rashi da akai’wa Jarumi Kuma Mawaki Wato Adamu Fasaha Tabbas Mutuwar Tataba Zuka’tan Alumma.
Inda Jaruman Kannywood Dadama Sukaji Wannan Mutuwa Kana Kuma Suka Runga Yiwa Adam Fasaha Addu’a Akan Allah Uban’giji Yajikan Mahaifin Sa.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Mutuwa da akai a Masana’antar Kannywood.
Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na“ Avonoren.Com.