Labaran Hausa

So Gamon Jini Bidiyon Yadda Tsoho Mai Shekaru 70 Ya Auri Budurwa Yar Shekara 15 Yanzu….

Masha Allah` So Gamon Jini Wani Tsoho Mai Kimanin Shekaru 70 Ya Auri Yarinya Budurwa Mai Shekara 15 A Duniya A Kasar Nijar.

Labari DaDumiDuminSa’ Wani Tsoho Mai Kimanin Shekaru 70 Ya Auri Yarinya Danya Shakaf Mai Kimanin Shekara 15 A Duniya Inda Wannan Lamari Yayi Matukar Baiwa Jama’a Mamaki Sannan Ya Gir’giza Wasun Su.

Inda Wannan Abu Ya afku Abun’ Yafaru Ne a Kasar Nijar Anan Ne Akasha Shagalin Bikin Su Inda Aka Daura Auren Wannan Tsoho Mai Shekaru 70 Tareda Budurwa Mai Kimanin Shekaru 15 A Duniya.

Jama’a Dadama Suna Taya Wannan Ango da Amarya Murna da Fatan Al’kairi A Garesu da Kuma Rokon Allah Uban’giji Subhanahu Wata Ala Ya Basu Zaman Lafiya a Cikin Rayuwar Auren Nasu.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Yadda akai Tsoho Mai Shekaru 70 Ya Auri Budurwa Yar Shekara 15.

Muna Godiya Mai Tarun Yawa Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na` AVONOREN.COM.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button