Labaran Hausa

Innalillahi Bidiyon Yadda Yan Bindiga Suka Tare Su Malam Guruntum A Tsakiyar Daji Yanzu….

Allahu Akbar` Yanzu Muna Tafeda Bidiyon Yadda Yan Bindiga Suka Tare Malam Guruntum Tareda Wasu Mutanen Sa A Cikin Mota.

Yanzu Mukai Karo’da Labarin Cewa Yan Bindiga Sun Tare Su Malam Guruntum A Hanyar Su Ta Nijar Zuwa Bauchi Inda Jama’a Suke ta Yada’ Wannan Labari Sosai da Sosai Kuma Wasu Suna Yada Labarin Ba Yadda Yafaru.

Saboda Haka’Ne Malam Ya Fito da Kan’sa Inda Ya Bayyana Wa Duniya Gaskiyar Abunda Yafaru Komai da Komai Kuma Zamu’sa Muku Bidiyon Nan Domin Ku Kalla Kuji Abunda Ya Faruwa Na Gaskiya.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Abunda Yafaru da Shek Malam Guruntum Yanzu.

KALLI VIDEO

Muna Godiya Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na` Avonoren.Com.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button