Qalu Innalillahi` Bidiyon Yadda Yan Ta’addan Boko Haram Ke Ragar Gazar Motoci A Tsakiyar Daji Yanzu…..

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun Yan Bindiga Sun Sake Zuwa da Wani Sabon Salo Yadda Suka Shigar da Motaci Tsakiyar Daji Wato Su Kama Mutane.
Yanzu Mukai Karo’da Wasu Hotuna Na Wasu Motoci Na Hawa Wanda Ake Haya dasu Inda Suka Shigar Dasu Tsakiyar Daji Suka Kama Jama’ar Dake Ciki Wato Sunyiwa Motocin Raga Raga.
Tabbas Wannan Lamari Yayi Matukar Dagawa Alumma Hankali Sosai Saboda Ganin Yadda Aka Samu Wannan Motoci a Tsakiyar Daji Kuma Babu Kowa a Cikin Motocin Wato dai Zamu’Ce Yan Bindiga Sunyi Awon Gabada Mutanen dake Cik



Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari daya afku a Tsakiyar Dajin Katsina Kamar Yadda Kuke Ganin Wannan Motoci Muna Rokon Allah Uban’giji Subhanahu Wata Ala Da’ya Kawo Manah Karshen Wannan Masifar.
Muna Godiya Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na` Avonoren.Com.