Labaran Hausa

Toffa Babbar Magana Kalli Bidiyon Nan Kaga Abunda Yafaru da Ado Gwanja a Kotu Tirkashi…..

Abunda Yafaru da Mawakin Mata Wato Ado Gwanja a Kotu Shin Mene Gaskiya Akan Zuwan Su Kotu da Gaske An Kai Mawakin Ne Ko Ba’a Ka’isa Ba.

Yanzu Mukai Karo’da Wani Bidiyo Dayake Nuna Cewa Mawaki Ado Gwanja Tabbas An Samu Lauyan daya Shigar Dashi Kara Amma Kuma Ba`a Sani’ba Shin Alkali Ya Karbi Wannan Shari’ar Ne ta Mawaki Ado Gwanja Ko Kuma Aa Bai Karba Ba An Kore Karar.

Hakan Ne Yasa Domin Kuji Gaskiya Akan Wannan Lamari Muka’zo Muku da Wani Bidiyo a Cikin Wannan Rahoton Da Zaiyi Matukar Tabbatar Muku da Hakan Domin Kuji Komai Abunda Yafaru.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Yadda Wannan Abu Yafaru Tsakanin Mawaki Ado Gwanja da Wani Lauya.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na` Avonoren.Com.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button