Labaran Hausa

Innalillahi: Bidiyon Yadda Wani Matashi Ya Kashe Iyayen Sa Da Tabarya Yanzu….

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun’ Wani Matashi Mai Kimanin Shekaru 35 Ya Kashe Iyayen Sa Guda Biyu Sannan Kuma Yajiwa Masu Rabon Fadan Su Raunika.

Qalu Innalillahi Tabbas Wannan Lamari Yayi Matukar Muni Sosai da Sosai Yanzu Mukai Karo’da Wani Labari Akan Yadda Aka Samu Wani Matashi Mai Kimanin Shekaru 35 Ya Kashe Iyayen Sa da Duka Inda Yasa Tabarya.

Mutuwar Iyayen Wannan Mutun Dai Har Yanzu Haka Yan Sanda Suna Nan Suna Cigaba’da Neman Sa Wato Suna Bincikar Sa Domin Sanin Dalilin Dayasa Ya Kashe Iyayen Sa.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Yadda Aka Samu Wani Matashi Mai Kimanin Shekaru 35 Ya Kashe Iyayen Sa Zamu’sa Muku Bidiyo Domin Kuji Yadda Wannan Abu Yafaru.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na“ Avonoren.Com.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button