Labaran Hausa

Cikin Fushi Malam Yayi Zazzafan Raddi Zuwa’ga Ado Gwanja Akan Wakar Chass Yanzu Kalli Video….

Cikin Fushi Malam Yayi Kaca Kaca da Mawaki Ado Gwanja Akan Wata Wakar Sa Mai Suna Chass Wannan Waka dai Yanzu Haka Ta Zagaye Duniya.

Wakar Fitaccen Mawaki Wato Ado Gwanja Ta Chass Tazamo Abun Magana a Doron Duniya Inda Kowa Ke Toffa Albar’kacin Bakin Sa Akan Wakar.

Hakan Ne Yasa Aka Samu Wani Malamin Addini Mai Suna Sheak Abdullah Gadon Kaya` Inda A Hudubar Sa Ta Juma’a Yayi Magana Akan Wannan Waka Ta Mawaki Ado Gwanja.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Yadda Malam Yayi Magana Akan Wannan Wakar da Aka Saki ta Chass da Kuma Sauran Wakokin Banza Wanda Basu Dace’ba.

Yanzu Kuma Zamu’sa Muku Bidiyon Nan Domin Kuji Yadda Abun’ Yafaru.

Muna Godiya Sosai Masoya da Sosai Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Gida Na Musamman Gidan Labarai Na` AVONOREN.COM.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button