Labaran Hausa

Matashi Ya Kashe Kishiyar Mahaifiyar Sa da Tabarya Ya Karya Mahaifin Sa Yanzu….

Wani Matashin Saurayi Mai Kimanin Shekaru 25 Ya Kashe Kishiyar Mahaifiyar Sa Kuma Sannan Ya Karyawa Mahaifin Sa Hannu Toffa Babbar Magana.

Yanzu Mukai Karo’da Wani Labari Na Yadda Muka Samu Labarin Cewa Wani Saurayi Mai Shekaru 25 Ya Kashe Kishiyar Mahaifiyar Sa A Garin Katsina Wannan Saurayi Mai Suna Najeeb Shehu Ya Amsa Wannan Laifi A Gaban Hukumar Yan Sanda Inda Aka Samu Tabbaci Daga Bakin SP Gambo.

Babu Shakka Wannan Lamari Yayi Matukar Baiwa Jama’a Mamaki Sannan Ya Gir’giza Su Matuka Domin Kuwa Babu Wanda Yayi Tunanin Haka Daga Wannan Mutun Yanzu Haka Dai SP Gambo Yabayar da Tabbaci Akan Suna Nan Suna Ci Gaba’da Bincike Kan Wannan Lamari.

Matashin daya Kashe Kishiyar Mahaifiyar Sa Da Tabarya Bayan Wannan Mun’munan Laifi daya aikata Sannan Ya Karya Mahaifin Sa A Kafa Kuma Ya Amsa Laifin Sa Yanzu Haka Yana Hannun Hukumar Yan Sanda.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Yadda Wannan Matashi Ya Kashe Kishiyar Mahaifiyar Sa Sannan Ya Karya Mahaifin Sa Allah Ya Shirya Mu Yaraba’mu da Sharrin Zuciya.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na` AVONOREN.COM.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button