Fuskokin Manyan Yan Ta’addan Boko Haram da Aka’yi Nasarar Kama’su aka Kashe Wasun Su a Tsakiyar Daji Yanzu Kalli Video….

An Saki Hotunan Fuskokin Manyan Koman’dojin Yan Ta’addan Boko Haram Da Sojojin Nijeriya Sukayi Nasarar Kashe su Kuma Suka kama wasu daga cikin Su.
Babu Shakka Hakika anyi nasarar kama mutanan sakamakon fitowa daga cikin wani babban daji Da Sukai dake yankin jihar Zamfara da maiduguri dake Nigeria.
Tabbas Yanzu Haka Abunda Yafaru Wasu daga cikin jami’an tsaron yankin kasar nan sun tabbatar mana da faruwar wannan lamari daya faru tsakanin su da al’ummar dake rayuwa a dajin.
dake Yankunan Zamfara da Borno da Sauran jihohi Na Arewa.
Rundunar Sojojin nigeria sunyi farin cikin ganin samun nasarar da sukayi akan mutanan da aka fafata dasu har takai anyi nasarar samun kama Su Sai dai Muce Alhamdulillah.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na` AVONOREN.COM.