Kannywood

INNALILLAHI; Kalli Wani Sabon Iskancin Rahama Sadau a Kasar Waje….

Toffa Ana Wata Ga Wata Ta Kunno Kai Wasu Banzayen Hotuna da Jaruma Rahama Sadau Ta Saki a Shafin Ta Na Instagram Sunyi Matukar Jawo Mata’Zagi A Idon Duniya.

Yanzu Mukai Karo’da Wasu Hotuna Na Fitacciyar Jarumar Kannywood Wato Rahama Sadau Inda Ta Saki Wasu Zafafan Hotunan Ta Wanda Basu Dace Ba Saboda Kayan Da Suke Jikin ta Sunyi Matukar Fito’da Surar da Allah Uban’giji Subhanahu Wata Ala Ya Bata.

Hakan Ne Yasa Masoya Suka Runga Yi Mata Magana Akan Lamarin Inda Kuma Tayi Hoto da Wani Gardi Rungume da Juna Hakan Ba Al’adar Malam Bahaushe Bace Ba Kuma Bai’ Dace Ba.

Tabbas Jarumar Kannywood Rahama Sadau Babu Abunda Zamu’Ce Sama’da Muyi Mata’ Addu’a Akan Allah Uban’giji Subhanahu Wata Ala Ya Rabata da Irin Wannan Hali.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na` AVONOREN.COM.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button