Labaran Hausa

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun; Bidiyon Yadda Yan Ta’addan Boko Haram Suka Kashe Matafiya a Tsakiyar Daji Yanzu Kalli Video….

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun` Yan Ta’addan Boko Haram Sun Kashe Wasu Matafiya Yayin da Suke Tafiyya A Wani Kauye dake Jahar Zamfara.

Tabbas Wannan Lamari Yayi Matukar Gir’giza Alumma Inda Jama’a Dadama Suke Magana Akan Lamarin Kuma Suke Fadin Abunda akai Masu Bai’ Dace Ba Wato dai Ba Dai dai Bane.

Babu Shakka Yan Bindiga Yanzu Haka Suna Tsula Tsiyar Su Yadda Suke So Kuma Mu Babu Abunda Zamu’Ce Sama’da Muyi Addu’a Akan Allah Uban’giji Subhanahu Wata Ala Da’ya Kawo Manah Karshen Su.

ALLAH YAKAWO MANAH – KARSHEN KU….

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Abunda Yafaru da Wasu Jama’ar Garin Zamfara da Yan Bindiga Suka Kashe.

Mun Gode Sosai Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na` AVONOREN.COM.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button