Kannywood

Kalli Asalin Bidiyon Iskancin Ali Nuhu` Rungume da Wata Budurwa Innalillahi….

Toffa Babbar Magana Wani Hoton Jarumin Kannywood Wato Ali Nuhu Tareda Wata Budurwa Kwance a Jikin Sa Yayi Matukar Daukar Hankalin Alumma.

Wani Hoton Jarumin Kannywood Wato Ali Nuhu Wanda Bai’ Dace Ba Yayi Matukar Gir’giza Alumma Sai dai Wasu Daga Cikin Jama’ar da Sukaga Wannan Hoton Sai Suka Ce Aa Wannan Hoton An Dauke Sane Tun Lokacin Yana Yin Nigerian Film.

Wasu Kuma Suna Zagin Sa Saboda Hoton Tabbas Babu Shakka Wannan Hoto Na Jarumi Ali Nuhu da Kuka Gani Babu Shakka Ya Jima Kunga Kuwa Babu Abunda Zamu’Ce Sama’da Muce Tsohon Hotone Aka Dauko Sa Kawai Saboda A Bata’wa Sarki Ali Nuhu Suna.

Ali NUHU

Wannan Shine Rahoton Gaskiya Akan Wannan Hoto Na Jarumi Ali Nuhu Da Kuke Karo’da Shi a Shafukan Sada Zumunta.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na` AVONOREN.COM.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button