Yanzu Yanzu; Gaskiyar Magana Akan Mutuwar Auta Mg Boy Toffa….

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiuna` Yanzu Mukai Karo’da Labarin Cewa Allah Yayiwa Mawaki Auta Mg Boy Rasuwa Shin Mene Gaskiya Akan Lamarin.
Kafin Mu Shiga Cikin Rahoton Namu; Babu Shakka Dai Kowa Yasa Mutuwa Tana Kan Kowa Amma Kuma Duda Haka Wasu Suna Wasa da Ita.
Tabbas Jama’a Dadama Sunji Wannan Lamari Inda Wasu Sun Yar’da Har Suna Mai Addu’a Akan Allah Uban’giji Yajikan sa Da Rahama Amma Kuma Wasu Basu Yadda Mawaki Auta Mg Boy Ya Rasu Ba Shin Mene Gaskiya Akan Wannan Lamari.
Tabbas Mawaki Auta Mg Boy Maganar Gaskiya Yana Nan da Ran’sa Wannan Labari Na Mutuwar Tasa An Saka’ sa a Wani Shafin Youtube Ne Mai Suna” HAUSA ZONE TV Anan Ne Inda Aka Yada’ Wannan Labari.
Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Abunda Yafaru da Mawaki Auta Mg Boy Na Gaskiya.
AUTA MG BOY YANA NAN DA RANSA!!

Muna Masu Matukar Miko Godiya Zuwa Gare’ku Masoyan Wannan Gida Mai Albarka Na` AVONOREN.COM.