Labaran Hausa

Allah Sarki` Yadda Yara Sama’da 730 Ke Fama’da Yunwa Wasu Kuma Sun Rasa Ransu Yanzu…

Allah Sarki’ Kimanin Yara Kanana Sama’da 730 Ke Fama’da Yunwa a Kasar Somania Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun Wannan Lamari Yayi Matukar Gir’giza Alumma.

Yanzu Mukai Karo’da Wani Labari Mara Dadi Kimanin Sama’da Yara 730 Ne Ke Fama’da Matsanan Ciyar Yunwa A Kasar Somania Inda Wasu Ma Sun Mutu Wasun Su Kuma Suna Matsanan Ciyar Rayuwa.

Wannan Lamari Yayi Matukar Gir’giza Alumma Sosai da Sosai Saboda Ganin Halin’da Wannan Yaran Suke Ciki Na Rashin Samun Kulawa da Abin’ci.

?

Muna Rokon Allah Uban’giji Subhanahu Wata Ala Yakawo Masu Dauki Sannan Ya Taima’ka Masu Akan Wannan Halida Suke Ciki.

Muna Godiya Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Na Musamman Gidan Labarai Na` AVONOREN.COM.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button