Labaran Hausa
Masha Allah Bidiyon Yadda Ake Shagalin Bikin Ali Nuhu Jarumin Kannywood Tare’da….

Maganar Auren Jarumin Kannywood Wato Ali Nuhu Shin Mene Gaskiya Akai Yanzu Mukai Karo’da Wasu Hotunan Sa Na Aure Inda Jama’a Suka Fara Taya Sa Murna da Yin Aure.
Toffa Wata Sabuwa Yanzu Mukai Karo’da Wasu Hotuna Na Fitaccen Jarumin Kannywood Wato Ali Nuhu Kuma Wannan Hotuna Hotunane Na Aure Domin Kuwa Tabbas Sunyi Matukar Jan Hankalin Jama’a.
Jama’a Suna Tuna’nin Ali Nuhu Aure Zai Kara Ko Kuma Aa Shin Mene Gaskiya akai.
Maganar Gaskiya Dai Ita’ce Jarumi Ali Nuhu Ba’ Aure Zai Kara ba Wannan Hotuna da Kuke Gani Na Aure Ya Dauke Su ne Tareda Jaruma Aisha Humaira Lokacin Da ake Daukar Wani Film.

Wannan Shine Bayanin Mu Akan Wannan Lamari Na Batun Auren Ali Nuhu Dafatan Kunji Dadin Kasan Cewa damu a Wannan Gida Mai Albarka Na` AVONOREN.COM.