Kannywood

Masha Allah: Shagalin Bikin Ado Gwanja Tareda Momee Gombe Yanzu…

Masha Allah` Yanzu Mukai Karo’da Wasu Hotuna Na Fitaccen Mawakin Nan Wato Ado Gwanja Inda Zai’yi Wuff da Jaruma Momee Gombe.

Mawaki Ado Gwanja Zai Auri Fitacciyar Jarumar Kannywood Wato Momee Gombe’ Babu Shakka Momee Gombe Tana Gaf da Zama Amarya a Gidan Mawaki Ado Gwanja Babu Abunda Zamuce Daya Wuce Allah Yatabbatar Masu Da Al’kairi.

Jaruman Kannywood Dadama Sun Fito Suna Taya Wannan Jarumai Murna da Suke Shirin Zama Mata’ Da Miji Inda Suke’ta Yi Masu Fatan Al’kairi.

Tabbas Jarumi ado Gwanja Yayi Matukar Baiwa Alumma Mamaki Sosai Da Sosai Saboda Wannan Lamari dai Babu Wanda Yasamu Sai Yanzu da Abu Yafara Nisa Masha Allah Mu dai Zamu’Ce Allah Yabasu Zaman Lafiya Kuma Allah Yatabbatar da Al’kairi.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Auren Jaruma Momee Gombe da Mawaki Ado Gwanja Allah Yabasu Zaman Lafiya.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na“ AVONOREN.COM.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button