Labaran Hausa

Tirkashi Yanzu Wasu Lauyoyi Sun Shigar da Kara Kotu Saboda Iskanci da Ado Gwanja da….

Toffa Ana Wata Ga Wata` Labari DaDumiDuminSa Yanzu Mukai Karo’da Labarin Cewa Wasu Lauyoyi Guda Hudu Sun Maka Ado Gwanja da Murja da Safara’u da Mr 442 Kara a Kotu.

An Kai Karar Wasu Mawakan Nigeria Kara Har Gaban Alkali Inda Zasu Karbi Hukuncin Su Dai dai Da Abunda Suka aikata Na Yadda Suke Bata Tarbiyar Jama’a.

GA CIKAKKEN ? RAHOTON

Wannan Labari Dai Mun Samesa Daga Gidan Jaridar BBC HAUSA’ Yanzu Haka Muna Tafeda Cikakken Wannan Rahoto Amma’Kuma Domin Sauraron Yadda Wannan Abu Yakasance Ku Danna Koren Rubutun Dake Kasan Wannan Rahoto Domin Sanin Gaskiya.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na` AVONOREN.COM.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button