Kannywood

Toffa Babbar Magana` Dauda Kahutu Rarara Yaci Gaba’da Shan Zagi Yanzu…

Dauda Kahutu Rarara Yaci Gaba’da Shan Zagi a Wajen Jama’ar da Suka Shiga Gasar Daya Saka Ta Wakar Jagaba Shine Gaba Inda Wasu Suke Masa Zagin Kare Dangi.

Toffa Wata Sabuwa: Yanzu Haka Dai Mawakin Siyasa Dauda Kahutu Rarara Ya Kara Saka Wata Gasar Akan Wata Sabuwar Wakar Sa daya Saki Jama’a Dadama Suna Tsoron Shiga Gasar Saboda Karsu Shiga Kuma Ace Basuci Ba.

Wasu Kuma Suna Cewa Lokacin Farko Ma Cuta akai – Sai dai Yanzu Haka dai An Fara Cin Kasuwar Wannan Wakar ta Dauda Kahutu Rarara daya Saka’ Gasa akai Inda Jama’a Suka Fara Turubrubin Zuwa.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Yadda Mawaki Dauda Kahutu Rarara Yasake Saka’ Gasar Wata Sabuwar Wakar Sa.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Na Musamman Gidan Labarai Na` AVONOREN.COM.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button