Labaran Hausa

Toffa Babbar Magana` Wani Masoyin ado Gwanja Yayi Kaca Kaca da…

Toffa Babbar Magana Wani Masoyin Mawaki Ado Gwanja Yafito Duniya Inda Ya Goyawa Mawakin Baya Akan Wakar Dayayi Babu Kus’kure a Cikin Ta.

Yanzu Mukai Karo’da Bidiyon Wani Saurayi Inda Ya Fito Yayi Kaca Kaca Da Masu Zagin Ado Gwanja Akan Sabuwar Wakar Sa Mai Suna Chass Tabbas Wannan Mutun Yace Ado Gwanja Bai’yi Laifi Ba dan Ya Saki Wannan Waka Kuma Ya’ce Hakan Ne Abunda Yadace.

Jama’a Dadama Sunyi Magana Akan Wannan Wakar Daman Inda Wasu Suke Goya Mai Baya Wasu Kuma Sabanin Hakan.

Wannan Kenan Kadan Daga Bayanin Mu Akan Abunda Wani Masoyin ado Isa Gwanja Yake Fadi Kenan.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na` AVONOREN.COM.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button