Kannywood

Allah Sarki Kalli Halin’da Tshohuwar Matar Ado Gwanja Ta Shiga Bayan Taji Zai dada Aure…

Kishin Kobo Kumallon Mata’; Bayan Mutuwar Auren Ado Gwanja Tareda Matar Sa Maimuna Yanzu Kuma Zai Kara Aure Inda Zai Auri Momee Gombe.

Mawaki Ado Gwanja Bayan Sun Rabuda Matar Yau Kimanin Wata 5 da Rabuwar Su Yanzu Kuma Zai Auri Abokiyar Aikin Sa Wato Momee Gombe Inda Yanzu Haka Sun Fara Bayyana Hotunan Su Na Aure.

Ado Gwanja Yana Daya Daga Cikin Manyan Jarumai Kuma Mawaki Babba A Masana’antar Kannywood’ Tabbas Jama’a Sun Fara Magana Akan Irin Halin’da Tshohuwar Matar Sa Zata Shiga Wato Maimuna.

Tabbas Wannan Lamari Yayi Matukar Gir’giza Tshohuwar Matar Ado Gwanja Wato Maimuna Inda Kishi Zai’yi Matukar Kamata Sosai Koda Bata Nuna.

Wannan Kenan; Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na` AVONOREN.COM.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button