Labaran Hausa

An Kashe Wani Babban Dan Ta’addan Boko Haram Yanzu….

Masha Allah` An Kashe Wani Babban Dan Ta’addan Boko Haram Yanzu Muka Samu Labari Akan Mutuwar Tasa Mutuwar Wani Babban Dan Ta’adda Tayiwa Alumma Dadi.

Masha Allah A Wani Harida Sojojin Nigeria Suka Kai a Dajin Zamfara Sun Samu Nasarar Tarwatsa Sansanin Yan Ta’addan Boko Haram Inda Suka Samu Nasarar Kama Wasu Wasu Kuma Suka Gudu a Wannan Hari Ne akai Nasarar Kashe Wani Babban Dan Ta’adda ACikin Su.

GA WANI SABON LABARIN KUMA DAGA KANNYWOOD 👇

Wannan Lamari Yayiwa Al’ummar Garin Dadi Matuka Inda Suke Ta Addu’a Akan Allah Uban’giji Subhanahu Wata Ala Ya Kawo Masu Karshen Wannan Masifar ta Yan Bindiga.

Karshen Rahoton Namu Kenan Akan Wannan Lamari daya Faru` Tsakanin Yan Ta’addan Boko Haram da Sojojin Nigeria.

Muna Godiya Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Taru Albarka Na Musamman` AVONOREN.COM.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button