Kannywood

Masha Allah; Safara’u Kwanacasain Tayi Saukar Alqur’ani Mai Girma Yanzu…

Masha Allah` Jarumar Kannywood Wadda Kukafi Sani’da Safara’u Kwanacasain A Yau Ta Baiwa Duniya Mamaki Matuka Domin Kuwa Ta Bayyana Wa Duniya Cewa Tayi’ Saukar Alqur’ani Mai Girma.

Safara’u Kwanacasain Wadda Tamayar da Sunan ta Safa’a Mun Samu Rahoton Cewa Tayi’ Saukar Alqur’ani Mai Girma Wato dai Tun Lokacin Tana Yar Islamiya Kafin Tafara Wannan Har’kar.

Jarumar Kannywood Safa’a Tana Daya Daga Cikin Jarumai A Halin Yanzu Da Suke Taka Muhinmiyar Rawar Gani Wato da Ake Yayin Su a Wannan Lokaci.

Yanzu Haka dai Wannan Labari Ya Fara Cika Kafa’fan Sada Zumunta Inda Kowa Keyiwa Jarumar Fatan Al’kairi Da Addu’ar Allah Uban’giji Subhanahu Wata Ala Ya Shirya Ta Wato Dai Allah Yaganar Da Ita.

Wannan Shine Bayanin Mu Akan Saukar Alqur’ani Mai Girma Da Jarumar Kannywood Safara’u Kwanacasain Tayi a Lokacin Baya Inda Ta Bayyanawa Duniya ya Hoton Karatun Allon Nata.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman’ AVONOREN.COM.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button