Kannywood

TIRKASHI; Malamai Sunyi Ca Akan Mawaki Ado Gwanja Yanzu….

Toffa Manyan Malamai Na Addinin Islam Sun Sake Sako Mawakin Kannywood Wato Ado Gwanja A Gaba` Inda Kowa Ke Magana Akan Sa.

Ado Gwanja Dai Yanzu Haka Shiga Bakin Manyan Malamai A Kasar Nigeria Musamman Ma Garin Kano Inda Aka Samu Manyan Malamai Sunata Magana Akan Sa da Kuma Irin Abu Buwan Dayake aikatawa Wanda Basu Dace Ba.

Yanzu Mukai Karo’da Bidiyoyin Wasu Malamai da Suke’ta Magana Akan Sa da Kuma Abunda Yayi A Wannan Lokaci.

Tun Lokacin da Mawaki Ado Gwanja Yasaki Wata Wakar Sa Mai Suna Chass dai Manyan Malamai da Sauran Jama’ar Gari Sukai Ca Akan Mawakin Inda Kowa Ke Toffa Albar’kacin Bakin Sa da Abunda Yayi Niyya.

Don Haka Yanzu Muna Tafeda Bidiyon da Zamu’sa Muku Shi Domin Kuga Zahiri Kuma Kuga Abunda Manyan Malamai Suke Fadi Akan Mawakin.

Wannan Shine Cikakken Rahoton Mu Akan Halin’da Mawakin Yake Ciki Mu dai Babu Abunda Zamu’Ce Sama’da Allah Yaganar dashi Kuma Allah Yashirya Sa.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na` AVONOREN.COM.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button