Labaran Hausa

Yan Bindiga Sun Mayar Da Mutanen Dasuka Kama Tankar Bayi Yanzu….

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun` Yan Bindiga Sun Mayar’da Mutane Bayi a Garin Zamfara Bayan Sace Su da Sukai a Masallaci Allahu Akbar.

Yanzu Mukai Karo’da Wani Labari Na Yadda Yan Bindiga a Jahar Zamfara Suka Mayar da Muta’nen da Suka Kama Kamar Bayi A Cikin Daji Inda Suke Basu Aikin Wahala.

Yan Ta’addan Boko Haram Sunyi Garkuwa da Wasu Mutane Masu Tarun Yawan Gaske Inda Suka Mayar Dasu Tankar Bayi a Wajen Kuma Suna Azababtar dasu Bisa Saka’su Aikin Wahala Allah Sarki.

Lamarin Dayayi Matukar Gir’giza Alumma Na Ganin Yadda Yan Bindigar Suka Mayar da Muta’nen da Suka Kama Tankar Bayi Allah Sarki Abun’ Tausayi.

GA WANI – LABARIN 👇

Wannan Shine Bayanin Mu Akan Halin’da Mutanen da Yan Bindiga Suka Kama Suke Ciki Muna Rokon Allah Uban’giji Subhanahu Wata Ala Yakawo Masu Dauki ya Kubutar dasu.

Mun Gode Sosai da Sosai Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na` AVONOREN.COM.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button