Labaran Hausa

Bidiyon Yadda Yan Ta’addan Boko Haram Mutun Dubu 3 da 407 Suka Mika Wuya…

Masha Allah Wasu Manyan Yan Ta’addan Boko Haram Dake Kasar Nigeria Sun Mika Wuya Zuwa’ga Jami’an Tsaro dake Nigeria Alhamdulillah.

Yanzu Mukai Karo’da Wani Labari Akan Yadda Wasu Manyan Yan Ta’addan Boko Haram Dake Kasar Nigeria Suka Mika Kan’su Zuwa’ga Hukuma.

Yan Ta’addan Da Suka Mika Yuwa Zuwa’ga Jami’an Tsaro Sun Kai Kimanin Mutun Dubu 3 da 407 Toffa Kunga Kuwa Sai Dai Muce MASHA ALLAH.

Domin Samun Cikakken Rahoton Nan Ku Danna Koren Rubutun Dake Kasan Wannan Rahoto Domin Sauraron Gaskiyar Abunda Yafaru Da Wannan Mutane.

GA ? RAHOTON

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Yadda Wasu Yan Bindiga Masu Tarun Yawan Gaske Suka Mika Wuya Su Zuwa’ga Hukuma.

Mun Gode Sosai da Sosai Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Gidan dake Kawo Muku Sashihan Labarai Masu Inganci.
AVONOREN.COM.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button