Labaran Hausa

INNALILLAHI; Yanzu Daya Daga Cikin Wanda Ginin Bene Ya Fado Masu ya Rasu…

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun` Bayan Rushewar Bene Mai Hawa Uku a Garin Kano Kasuwar Berut Yanzu Muka Samu Labarin Cewa Allah Yayiwa Daya Daga Cikin Wanda Ginin Nan Yafado Masu Rasuwa.

Daya Daga Cikin Wanda Benen Nan Yafado Masu Ya Rasu Bayan Gajeriyar Jinya Dayayi a Asibi Sannan Daman Yayi Maraya Uku Hannu da Kafa Allah Sarki.

Wannan Lamari dai Babu Abunda Zamu’Ce Face Allah Yasakawa Talaka’wan da Aka Zalinta Sannan Sukuma Wanda Suka Rasu Da Wanda Suka Samu Raunika Allah Uban’giji Subhanahu Wata Ala Ya Basu Lafiya- Kuma Allah Yajikan Musulmai.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Dayafaru A Garin Kano Kasuwar Waya ta Berut.

Muna Godiya Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan dake Kawo Muku Sashihan Labarai Masu Inganci, AVONOREN.COM.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button