Labaran Hausa

Masha Allah` Bidiyon Yadda Wani Saurayi Ya Rubuta Alqur’ani Mai Girma Yanzu….

Masha Allah Wani Matashi Mai Suna Usai’ni Auwal Ya Rubuta Alqur’ani Mai Girma da Hafsu Alhamdulillah Wannan Lamari Yayiwa Jama’a Dadi Matuka.

Yanzu Mukai Karo’da Wani Bidiyo Na Yadda Wani Matashi Mai Suna Usai’ni Ya Rubuta Alqur’ani Mai Girma Bayan Haddace Sa Dayayi Tabbas Alumma Dadama Sunji Dadi Matuka Na Yadda Wannan Bawan Allah Yayi Wannan Namijin Kokarin.

Domin Kuwa Du Wani Wanda Zai Iya Rubutun Alqur’ani Mai Girma Da Ka Batareda Yana Dunawa Tabbas Allah Yabasa Baiwa Matuka Sosai da Sosai Kuma Zamu Iya’ Kiran Wannan Mutun da Aramma.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Yadda Wani Bawan Allah Ya Rubutu Alqur’ani Mai Girma.

Mun Gode Sosai da Sosai Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Kuci Gaba’da Kasan’Cewa da’mu Domin Samun Labarai Masu Inganci. AVONOREN.COM.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button