Kannywood

Toffa Babbar Magana` Kalli Abunda Nafisa Abdullahi Ta aikata a Kasar Waje….

Nafisa Abdullahi` Jarumar Kannywood Tasaki Wasu Bidiyos Din’ta Yadda Tayi Rayuwar Ta A Kasar Dubai Rayuwar Jin Dadi.

Toffa Wata Sabuwa Yanzu Mukai Karo’da Wani Labari Akan Yadda Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Saki Wasu Zafafan Bidiyon Ta Akan Yadda Take More Rayuwar Ta.

Sannan Kuma Ta Saki Wasu Bidiyos Na Yadda Suka Tashi Sama Tareda Wani Na Miji A Wani Kunbo Toffa Babbar Magana Yanzu Haka dai Muna Tafeda Wannan Bidiyo Kuma Zamu’sa Muku Shi a Wannan Rahoton.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Yadda Jaruma Nafisa Abdullahi Ta More Rayuwar Ta a Kasar Dubai.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na` AVONOREN.COM.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button