Toffa Babbar Magana; Kalli Wasu Zafafan Hotunan Jaruma Momee Gombe Yanzu…

Hotta Wasu Zafafan Hotunan Da Jaruma Momee Gombe Sadau Ta Saki Sunyi Matukar Gir’giza Jaruman Kannywood Saboda Kalar Shigar Datayi.
Jaruma Momee Gombe; Wato Wadda Take Shirin Zama Amarya a Gidan Mawaki Ado Gwanja Tabbas.
Momee Gombe dai Tana Daya Daga Cikin Manyan Jarumai Da Suke Taka Muhinmiyar Rawar Gani a Wannan Masana’anta Ta Kannywood Sai Gashi a Wannan Lokaci Jarumar Tana Shirin Zama Amarya a Wajen Ado Gwanja.
Mukan dai Ta Bangaren Mu Muna Masu Yi Masu Fatan Al’kairi Akan Allah Uban’giji Subhanahu Wata Ala Ya Basu Zaman Lafiya da Junan Su Amin.
Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Auren Jaruma Momee Gombe da Ado Gwanja da Kuma Wasu Sababbin Hotunan ta Data Saki.
Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na` AVONOREN.COM.