Labaran Hausa

DaDumiDuminSa: Yaka’mata Kowa Yasan Yadda Elizabeth Tayi Mulkin Mallaka A Kasar Nigeria….

Wani Abu’da Yaka’mata Kowa Yasani Akan Halinda Kasar Nigeria Tashiga Lokacin da Sarauniyar Ingila Tayi Mulkin Mallaka a Kasar Nigeria.

A Lokacin Baya Shekaru Masu Tarun Yawan Gaske Sarauniyar Ingila Tayi Mulkin Mallaka A Kasar Nigeria Inda Ta Mayar da Yan Kasar Nigeria Bayi Saboda Rashin Imani.

Tabbas A Lokacin An Zalin’ci Yan Kasar Nigeria Babu Shakka Sunsha Wahala Matuka Kafin Ace Nigeria Tasamu Yancin Kanta.

GA ( Wani Labarin Kuma )

Wannan Lamari Yayi Matukar Gir’giza Alumma Matuka Saboda Wasu Basu San Wannan Ita’ce Wadda Tazo Tayi Wannan Mulkin a Kasar Hausa Ba.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Yadda Sarauniyar Ingila Tayi Mulkin Mallaka a Kasar Nigeria A Shekarun Baya.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na` AVONOREN.COM.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button