Labaran Hausa

DaDuminsa; Yan Ta’addan Boko Haram Sun Kai Mun’munan Hari Jahar Zamfara Yanzu….

Yan Ta’addan Boko Haram` Naci Gada Samun Kai Farmaki Daga Jami’an Tsaro Inda Kuma Yawancin Harin da Hukuma Zata Kai’wa Wannan Mutane Cikin Ikon Allah Zaku’ga An Samu Nasara.

NIGERIA

Babu Shakka Yanzu Haka dai Yan Bindiga Suna Cikin Rudani da Tashin Hankali Na Ganin Yadda Suke Fama’da Farmakin Hukumar Yan Sanda da Kuma Sojojin Nigeria.

Domin Kuwa Ko a Jiya A Jahar Zamfara Saida Hukumar Yan Sanda Ta Fatattaki Wasu Manyan Yan Ta’addan Boko Haram Inda Kuma Tasamu Nasarar Kama Wani Babba Daga Cikin Su.

Wannan Shine Kadan Daga Rahoton Mu Akan Halin’da Kasar Mu Ke Ciki Don Haka Zamuci Gaba’da Addu’a Akan Allah Uban’giji Subhanahu Wata Ala Ya Kawo Mana Karshen Wannan Masifar Ta Yan Bindiga da Sauran Bata Gari.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na` AVONOREN.COM.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button