Kannywood

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun Murja Tiktok Tana Cikin Tashin Hankali Yanzu….

Toffa Babbar Magana` Jarumar Tiktok Murja Tasaki Wasu Zafafan Bidiyoyi Inda Take Sharar Kuka a Cikin Bidiyon Saboda An Kai’ta Kara Kotu.

Murja Yar Tiktok dai Wadda Kukafi Sani’da Murja Ibrahim Tasaki Wasu Bidiyoyi Kusan Guda Bakyau Inda Tayisu Episode- Episode Babu Shakka Tazuba Kalamai Masu Yawan Gaske Inda Zamu’ Iya’ Cewa Har Tayi Shirin Tonawa Wani Babban Mutun Asiri Inda Ta Runga Fadar Abunda Ya Faru a Tsakanin Su Tabbas Ta Fusata Da Yawa.

Jaruma Murja Dai Ta Bayyanawa Duniya Irin Halin’da Take Ciki Amma Kuma Bata Bayyana Wa Duniya Sunan Wannan Mutu’min Ba Amma Kuma Ala’mu Sun Nuna Cewa Jaruma Murja Babu Shakka Zata Iya Tonawa Wannan Mutun Asiri.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Halin’da Murja Tashiga Akan An Kai’ta Kara Saida Taji Tankar Ta Kashe Kanta.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na` AVONOREN.COM.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button