Kannywood

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun: Safara’u Tana Shirin Kashe Kanta Yanzu….

Toffa Babbar Magana` Jarumar Kannywood Safara’u Kwanacasain Tana Shirin Kashe Kanta Bisa’ga Abunda Yafaru da Ita Na Yadda Aka Hana’ta Rawar Gaban Hantsi.

Jarumar Kannywood Safara’u Kwanacasain Tana Cikin Bakin Ciki Sakamakon Yadda Aka Sakota A Gaba Bisa Abu` Buwan da Suke Faruwa da Ita Marasa Dadi Babu Shakka Jarumar Tana Fuskantar Kalu’Bale a Cikin Rayuwar Ta.

Daman dai Ance Duniya Ba’a Samun ta Sai da Kalu’Bale Sannan Rayuwar Duniya Bata Tafiya Dai dai Saida Wani Kalu’Bale A Cikin Ta.

Mu dai Muna Masu Baiwa Jaruma Safara’u Shawara Akan Tayi Hakuri Karta Kashe Kanta Saboda Wani Kara’min Abu Yana’da Kyau Ace Tabarwa Allah Komai Wato dai Ta Mika Lamarin ta Zuwa’ga Allah Uban’giji Subhanahu Wata Ala.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Yadda Jarumar Kannywood Safara’u Kwanacasain Ta Shiga Wannan Hali.

Mun Gode Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na` AVONOREN.COM.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button