Labaran Hausa

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun Yadda Gobara Tayi Sanadin Mutuwar Amarya da Ango Yanzu….

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun` Allah Ya Karbi Rayuwar Wasu Ma’aurata Guda Biyu Wanda Sun Kasance Likitoci Inda Gobara Ta Konesu Har Lahira.

Allahu Akbar Kabiran Wasu Ma’aurata Guda Biyu Sun Rasa Ransu Sanadin Gobara data Kama’su Inda Suka Kone Kafin A Kai Masu Agaji Wannan Mutanen Dai Sun Kasance Mata’da Miji.

Wannan Mutane dai Kafin a Kai Masu Taimako Rai Yayi Halin’sa Muka’ Rokon Allah Uban’giji Subhanahu Wata Ala Yajikan Su da Rahama Kuma Allah Yasa Aljanna Ce Makomar Su.

WANNAN SUNE MA’AURATAN || ALLAH YAJIKAN SU

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Yadda` Yadda Gobara Ta Kone Amarya da Ango.

Kucigada Kasan’Cewa da’mu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na Musamman || AVONOREN.COM.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button