Labaran Hausa

Tirkashi’ Kalli Bidiyon Sadiya Haruna da Kayan Maza Babu Kunya….

Toffa Wata Shigar Maza da Jarumar Kannywood Tayi Wato Sadiya Haruna Ta Saki Wani Gajeren Bidiyo Yadda Tasha Kayan Maza Tana Tikar Rawa.

NEWS

Jaruma Sadiya Haruna Tasaki Wani Gajeren Bidiyon ta Inda Tayi’ Shigar Maza Har’da Malin Malin Babu Kunya Kuma Babban Abun’ Haushin Ma Shine Har’da Hular Maza Gabaki Daya dai Shigar Maza Tayi Kuma Tana Tikar Rawa Babu Kunya a Gaban Maza.

Sadiya Haruna Tayi Wata Shigar Maza Wadda Bata Daceba Babu Shakka Hakan Bai’ Dace’ba Kuma Bai’ Kama’ta Ba Daman Ba Dai Dai Bane.

Toffa Sadiya Haruna` Dai Ita’ma da Kanta Tasan Abun’da Tayi Bai’ Dace Ba Wato kon Tasan Dai Ba Dai Dai Bane.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Kayan da Jaruma Sadiya Haruna Tasa Wanda Basu Dace’ba Har Suka Jawo Mata’ Zagi A Idon Duniya.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na` AVONOREN.COM.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button