Toffa Babbar Magana Kalli Videon Wani Saurayi da Budurwa Suna Iskanci Wai Ina Hukumar Hisba Ne?

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun An Saki Wasu Bidiyos Na Wani Saurayi Da Budurwar Sa Inda Suka Aikata Wani Abu Wanda Bai’ Dace Ba Hakan Kuma Har’ Yajawo Masu Zagi Ga Alumma.
Bidiyon Wani Saurayi da Budurwa Yajawo Zagi Matuka Sakamakon Irin Abun’da Suka Aikata a Cikin Wannan Bidiyo Kuma Hakan Bai’ Daceba Kana Ba Al`adar Malam Bahaushe Bace.
Babu Shakka Jama’a Dadama Sunyi Allah Wadai da Abunda Akai a Cikin Wannan Bidiyo Domin Kuwa Zakuga Shi Saurayi Yana Sunbatar Budurwar Kana Yana Rungumar Ta Kuma Abun’ Haushin Ma Shine Sukai Bidiyos Suka Watsa.
Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Yadda` Aka Saki Bidiyon Wannan Saurayi da Budurwa.
Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na` AVONOREN.COM.